Yadda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta CHASS Ta Rikita Mata, Ado Gwanja Dai Ya Sake Raira Sabuwar Waka Wacce Ya Mata Laqabi Da Suna “CHASS” Bayan Wakarsa Ta “WARR”
Ado Gwanjan Dama Kamar Yadda Mutane Su Sani Shi Yafi Karkata Ne A Kan Harkar Wakokin Mata, Inda Zamu Iya Cewa Kusan Duka Wakokin Dasu Daga Mawakin Yayi Su Ne Ga Mata.
Wannan Sabuwar Wakar Tashi. Tun Kafin Ya Sake Cikakkiyar Wakar, Har Ta Sami Karbuwa Sosai Musanman A Wajen Mata, Inda Suketa Hawanta A Shafukan Sada Zumunta, Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Inda Ado Gwanja Ya Rikita Mata Da Sabuwar Wakar Tashi.
https://youtu.be/oqOSDwd72LA
Related posts:
Kalli Bidiyon Yadda Alan Waka Da Dady Abale Suka Fara Gudanar Da Kamfen Dinsu A Jihar Kano
Labaran karya A kannywood guda hudu da suka karade shafukan sada zumunta a kwanakinan
Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyara...
Rikicin Kannywod Sarki Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da sarkin waka