KANNYWOOD

Agaskiya Banji Dadin Ganin Wannan Rawar Ta Maryam Yahaya Abainar Jama’a ba a Kasar Dubai

Agaskiya Banji Dadin Ganin Wannan Rawar Ta Maryam Yahaya Abainar Jama’a ba a Kasar Dubai

Maryam Yahya tayi rawar iskanci da baturiya a kasar Dubai wani bidiyo da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yadda Maryam Yahya take rawa da wata baturiya

Maryam Yahya taje ƙasar waje Dubai shakatawa inda aka ga wani bidiyo yana yawo wanda take rawar iskanci tare da wata baturiya a wani gidan rawa wanna abu ya bada mamaki ganin yadda take wanna rawar da bata dace da ita ba

- Advertisement -

Jarumar kanywood Maryam Yahya tayi abun a fada a cikin masana’antar kanywood inda taje ƙasar waje har take yin rawar iskanci a cikin al’ummar da bana kasar ta ba wanna abu yasa mutane suke Allah wadai da wanna rawar

 

- Advertisement -

Mutane suna ganin wanna abu da Maryam Yahya tayi bai kamata ba ganin duka yaushe ta sami lafiya da har zata kara komawa cikin wanna rayuwar da ta baro a baya wanna abu ya kawo kace nace na a cikin masana’antar kanywood

 

Maryam Yahya tana daya daga cikin manyan jaruman kanywood wanda a baya tayi rashin lafiya kamar bazata kai ba amma cikin hukunci Allah sai gashi yanzu Kamar ba ita ba

- Advertisement -

 

amma kuma yanzu bata kasar Nigeriya tana kasar Dubai inda taje shakatawa sai dai kuma wani bidiyo dayake yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yadda take yin rawar iskanci tare da wata baturiya a Dubai

- Advertisement -
READ ALSO:  Andaki Safarau Da Mr 442 Sunsha Daqyar A Wajen Wasan Da Sukayi

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please