Kalli Bidiyon Rawar Rahama Sadau Ta Wakar Chass Din Ado Gwanja

Posted by

Kalli Bidiyon Rawar Rahama Sadau Ta Wakar Chass Din Ado Gwanja Asosa

Yanzun Nan Mukasamu Wani Video Din Jaruma Rahama Sadau Tareda Jaruma Zee Zango Suma sun cancare a Rawar Sabuwar Wakar Mawaki Ado Gwanja Ta Chass Asosa

Mawaki. yayi Wannna Wakar ne bayan Ya fitarda Bidiyon Dayr Wakarshi Datayawace kaff duniya mai Suna Warr

Wakar Chass Asosa Dayasaki Kwanan Nan Ana Tinanin Zatafi Dayar Wakar Warr Dayasaki Abaya Samun Daukaka Duba da Yanda take Qirga Ma kallata da ma saurara a Shafunka Sauraren Wakoki

Sannan Kuma Da Duba Da yanda Mutane da yawa ke Bidiyon ta a Kafafen Sadarda Zumunta Irin Facebook Instagrams Musamman Ma A Shafin Tiktok

Dukea Cewa Mawakin Yana Fuskantar Qalubale Da Yawa akan Wannan Wakar Dubada yanda mutane keta Qorafi Akai Har Wasun Suna cewa Tasabawa Tarbiyar Hausawa

Har takai ga wani Lauya Yamaka Mawakin qara a ofishin Gwamnan Kano Wato Dr Umar Abdulahi Ganduje

Gabidiyon Rawar Jaruma rahama Sadau din Ku kallah Mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *