Dalilin Da Yasa Nayi Auren Sirri – Aisha Tsamiya
Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Ta Bayyana Dalilan Da Yasa Tayi Auren Sirri, Kuma Ta Bayyana Cewa InshaAllah Tayi BanKwana Da KannyWood Kenan.
Ta Bayyana Hakane Bayan An Tattauna Da Ita Ta Hanyar Kiran Waya. Da Kuma Ji Daga Bakin Wasu Na Kusa Da Ita, Sannan Itama Anji Ta Bakinta. Inda Tayi Cikakken Bayanin Abin Da Yasa Ta Yanke Wannan Hukuncin Lokaci Daya.
Aisha Tsamiyan Dai Ta Aure Wani Babban Mutum Ne Mai Suna Alhaji ABuBaKar Buba, Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Kuma Yasa Gidan Zamanta Ne Amin Summa Amin.
Ga Dai Sautin Muryar Tattaunawar Da Akayi Da Ita.
https://youtu.be/LqVIFa_2QMk
Related posts:
Shin Yanzu Ina aka Kwana akan Maganar Auren Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu Yanzu An Fito Da zanc...
Bidiyon: Jaruma Umma Shehu Da Diyarta Suna Cashewa
Jaruma Rahama Hassan ta kammala karatun ta, bayan mutuwar Aurenta da watanni
Aisha Buhari: Amnesty na kira da a saki alibin da a ka kama bisa suka ga