KANNYWOOD

Shin Yanzu Ina aka Kwana akan Maganar Auren Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu Yanzu An Fito Da zancen a Fili…

Shin Ina aka Kwana akan Maganar Auren Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu Yanzu An Fito…

Auren Mawaki Hamisu breaker da Kuma Yar Ali Nuhu Wato Fatima Ali Nuhu Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Batun Cewa Hamisu breaker Ya’kai Kudin Auren Yar Ali Nuhu Wato Fatima Kuma da muka Bibiyi Lamarin Sai’ Muka Gano Cewa Wannan Batu Ba Haka Bane.
Mawaki Hamisu Breaker Maganar Gaskiya shine Bai’ kai Kudin Auren Sa Gidan Ali Nuhu Ba’ Domin Neman yar Tasa Wannan Lamari ba Haka Bane.

Maganar Gaskiya Shine Hamisu breaker Bai’ Kai Kudin Auren Sa Gidan Ali Nuhu Ba’ Don Neman Auren Yar’sa Mai Suna Fatima Wannan Shine Gaskiyar Lamarin.

Babu Shakka Jama’a Dadama Sunyi Tunanin Cewa Hamisu breaker Ya’kai Kudin Auren Amma Kuma Dai Wannan Maganar Karya’ Ce.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Batun Kai Kudin Auren Hamisu breaker Zuwa Gidan Ali Nuhu

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please