Ali Nuhu Zai Angwance Da wata Sabuwar Budurwa
DA DUMI DUMI: Jarumi Ali Nuhu Zaiyi WUFF! Da Wata Budurwa, Wannan Shine Labarin Da Aketa Yadawa A Kafan Sada Zumunta, Inda Har An Fara Walkafa Wasu Hotuna Masu Kama Dana Pre – Wedding Pictures, Wato Hotunan Kafin Aure Inda Akaga Ali Nuhun Ya Rungumi Wacce Zai Aura.
Wadannan Ne Hotunan Dasu Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Aketa Rade Radi. Sai Dai Kuma Idan Mukayi Duba Da Kyau Kan Wadannan Hotunan Zamuga Cewa Maganar Da Akeyi Bana GasKiya Bane, Domin Kuwa Hoton Hadashi Akayi Bawai Asalin Ali Nuhun Bane.
Ko A Baya Ansha Yada Irin Wadannan Hotunan Daga Baya Kuma Idan Akayi Bincike Sai A Gano Cewa Sam Ba Haka Abin Yake Ba.
Wannan Ma Ba GasKia Bane, Kuma Har Zuwa Yanzun Bamu Sake Jin Labarin Ali Nuhu Zaiyi Wani Sabon Aure Ba, Yananan Da Matarsa Maimuna Da Kuma ‘Ya ‘Yansa Guda Biyu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu.
One comment