Wata Matar Aure Ta Baiwa Wani Mai Siyar Da Kayan Miya Kyautar N1m, Ta Bayyana Alherin Da Yai Mata a baya

Posted by

Wata Matar Aure Ta Baiwa Wani Mai Siyar Da Kayan Miya Kyautar N1m, Ta Bayyana Alherin Da Yai Mata a baya

Matar Aure Ta Baiwa Mai Kayan Miya Kyautar N1m, Ta Bayyana Alherin Da Yai Mata.

Aslamualaikum Barkanku da ziyartarmu a Shafin KuryaLoaded Ayau Munsamu Wani Labarin Wata matar aure mai amfani da @abdulshally a shafinta na Instagram ta bayyana yadda ta bai wa mai kayan miya kyautar N1 miliyan a Sokoto bayan kwashe shekaru basu hadu ba.

Tace mahaifiyarta na aikenta karbo bashin kayan miya kuma yana basu ba tare da ya matsa a bashi kudinsa ba, har ya hada da biskit da alawa ya bata lokacin tana yarinya.

Ta bashi kyautar ne domin ya kara jari sannan ta nuna godiya kan karamcin da yayi musu, lamarin da yasa shi zubda hawaye saboda farin ciki.

Kuyi comments na ra ayoyinnku a gefrn comments section dayake qasa mungode

Munsamo Daga Legit.ng Hausa

Ā 

CHECK OTHER RELATED POSTSĀ 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *