Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye,

Posted by

Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye,

A daren Jiyane mukasamu wani sako daga wata baiwar allah da tanemi mu sakaye sunanta inda take neman shawarmu akan wani matsala dayataso mata akan ita da saurayinta

Waton Kamar yanda ta aykomana saqon tace ne saurayinta ne kemata barazanar fara shaye shaye. Da neman mata inhar bata amince ta bashi kantaba. Ma’ana yayi lalata da ita gadai yanda sakon yazo mana

”Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Bani Shawara, Cewar Wata Budurwa

Saurayina ne ya ke kawo min wasu tsari akan duk lokacin da yazo gidan mu na amince masa da bukatarsa,

to ni kuma naƙi yarda yace indai naƙi wallahi zai bi karuwai a waje ya koma shaye-shaye dama majority ɗin abokan sa shi sukeyi Allah ne dai yasa shi bayayi. Amma yace tunda naƙi amincewa da shi ba abinda bazai sha ba, kuma karuwai zai koma bi.

Dan Allah ƴan uwa nasan dai bazan amince masa ba, amma ya kuke gani zanyi domin hana shi faɗawa halaka? Nadoge!“

Tau Masu Karatu Wace irin shawarace zaku baiwa wannan boyar allah din ne kuyi muna comments na shawarku dazaku iya baiwa wannan boyar allah a bangaren comment dayake a qasan wannan rubutun mungode

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *