Baturen Da Ya Sauya Halittarsa Yasamu Lambar Yabo ta Duniya

Posted by

WANNAN SHINE ABINDA SUKE NUFI DA CIVILIZATION

Wannan wani baturen Kasar Jamus ne mai suna Rolf Buchholz, ya kafa tarihi ta hanyar zama cikakken wayayye irin na turawa (Civilization) inda ya huda dukkan sassan jikinsa tare da zanen tattoo

Sannan Likitoci sun taimaka masa wajen fitar da kaho a saman goshinsa guda biyu domin yayi kama Lucifer abin bautarsu, turawa sun bashi lambar yabo inda suka karramashi da kambun Guinness World Record

Ba zaka zama cikakken wayayye ba sai kayi koyi da irin wadannan mutane koda kana kana zina, ko Luwadi da caca da shan giya da dukkan alfasha

Alherin Allah Ya kai wa babban Malamin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano, inda yace mutum ba addini dabba yake komawa

Allah Ka tsare mana imanin mu, Ka bamu arziki da wayewa irin na Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *