KANNYWOODLABARAI

“Yan Sanda cafke ta,” said Jaruma Amal while joking with Kotu.

“Yan Sanda cafke ta,” said Jaruma Amal while joking with Kotu.

Jaruma Amal Umar ta nemi kotu hana matemakin Sufetan “yan sandan jihar Kano da wani dan sanda mai binciken kamata “yan sanda mai kula da shiya ta daya da kwamishinan

Kano inda ta roki a dakatar da “Yan sandan dake yunkurin kamata” Amal din ta shigar da karar ne

Ramadan nemi Rahotanni sun Amal ne bisa zargin Damfarar da tayiwa Saurayinta mai.

Ahannunsa har miliyan 40 da zummar zai dinga kasuwancin siyar da Wayoyi a hannunsa mai suna Alh Yusuf Adamu ya shigar da karar bisa zargin Ramadan ya karbi kudi.

Sai yake fada musu cewa ya siyarwa Amal Umar din Mota sannan ya bude mata shago ya zuba mata kaya har na miliyan 5. Bayan “yan sanda sun cafke Ramadan ne tuni suka fara bincike akansa.

Mahaifinta wasu bashika da ake binsa Sannan yace ya bata har miliyan 3 domin.

Transfer Sannan ya bata wasu Kuaen daban ta.

Umar Jaruma Amal

Dalilin Hakan Ne Yasa An Sanda Suka Cafke Amal Kana Suka Kwace Motar, Haka Kuma Suka Cigaba Da Bincikarta Dalilin Dayasa Ta Garzaya Kotu

Barrister Yusuf Dan Sulaiman Lauyan Alh Yusuf Adamu ya nemi a sanya su a cikin wadanda ake kara. Yayin zaman kotun na yau ranar Alhamis.

16 ga watan Disamba mai zuwa domin duba bukatar Lauyan, dag karshe Alkalin Kotun Sunusi Ado Magashi.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please