Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Cikakken Bidiyon Kisan Gillar Da Dan China Ya Yiwa Ummita..

Posted by

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Video Yadda Dan China Ya Kashe Ummita Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan mutumin.

Kamar yadda ka sani a yanzu haka labarin mutuwar Ummita Ya Girgiza Duniya Domin a yanzu haka Duk Inda Zaka zaga zakaji Ana Labarin Mutuwar Ummita.

A yanzu haka Mutane Da Yawa Basu kalli Domin yadda abun ya kasance ba kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda abun ya kasance domin a yanzu haka video ya zagaye duniya.

Duk Wanda ya Kalli wannan Video sai yayi Allah Wadai Da Wannan dan Chaina domin bai kamata ya kashe Ummita ba a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga abinda ya faru.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan lamarin ya kasance domin a yanzu haka wannan Videon ya karade social media kuma a yanzu haka mutane Suna fatan allah ya jikanta da

Rahama.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *