LABARAI

Bidiyon Wasu surukai suka jefo matar ɗansu daga bene mai hawa 4 ta mutu nan take

Ritika Singh shahararriyar mawallafiya a shafin Instagram ta mutu
bayan cillota daga bene mai hawa hudu.
Rahoton da Inuwar Labarai ta ci karo da shi na cewa, ana zargin wau
da cillo matashiyar ne daga bene, yayin da suka daure hannunta
kamin cillota kasa.
Kasalika, an rawaito cewa, Ritika ta shahara wajen wallafa bidiyo da
hotuna a Instagram, inda take da mabiya sama da 44,000.
An jefo Ritika ne daga bene hawa na hudu na gidan haya da suke
rayuwa a ciki da ke unguwar Agra ta Tajganj dake kasar India, tare
da daure hannayenta.

Hotunan da biyayyar kyamara ta CCTV ta kyallo ne suka nuna yadda
matashiyar ta fado daga benen tun daga hawa na huɗu. Ta mutu
nan take. A cewar ‘yan sanda, fitacciyar mai amfani da Instagram
din ta kasance cikin alaka da wani tsawon kusan shekara guda da
rabi.
Abokin huldarta yana da mata
Bayan surukanta sun sami labarin inda take zama da dansu ne, sai
suka biyo ta har falonta, bisani suka jefo daga bene hawa na hudu.
Saidai ba tare da bata lokaci ba, ‘yan sanda sun kama mijinta da
kuma kanwar mijin bisa laifin kisan kai.

Wannan Shine Photon Mamaciyar
Wannan Shine Photon Mamaciyar

Have you been looking for the best platform to download the latest Naija music? You are in the right place? We have other categories like Latest Entertainment News, BBNaija Update, Lyrics, Movies, and many more.

Support The Uploading Team by Clicking the Join Our WhatsApp Group Banner Above this post to be the first to know when we post something new.

Please Kindly Subscribe To Our Email Newsletter by dropping your email on the box below the comment section.

Did You Want Promote  You’re Music  On This Blog?  Contact Us On WhatsApp:- +2348141702912 Or Send Us Mail @ Support@KuryaLoaded.Ng

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please