Wata Sabuwar Rigima Tsakanin Ado Gwnaja Da Mr 442 har Yasa An Kama Mr 442 Tirkashi

Posted by

Wata Sabuwar Rigima Tsakanin Ado Gwnaja Da Mr 442 har Yasa An Kama Mr 442 Tirkashi

Tirkashi Yanzun Nan mukasamu wani rahoto Cewar Sabuwar rigima ta bullo tsaknin mawaka guda biyu waton ado Gwanja dakuma mawakin gambarar hausa wanda akafi sani da Mr442 kamar yanda jaridar Arewaswagg Suka Ruwaito kamar haka

”Mawakin kannywood Ado gwnaja ana tunanin sun samu sabani shida takwaransa wato mawaki Mr442 inda ake zargin yasa yan sanda sun kamasa har gida sai dai kuma ba’a san meya hada suba sai dai Nan gaba kome mene za’a sani.

Wannan rigimar wacce dayawa mutane ba susan mene dalilin faruwar ta ana ganin kamar hakan nada hadi da sabuwar wakar da ya sake mai suna chass wacce 442 shima yace wani abu akanta.

Mr 442 tun sanda aka sa hukumar hisba ta kamashi shikkenan yake ta wasu surutai wanda suke nunawa mutane cewa yana so hukumar hisbar ta kaiwa irin su mawaki ado gwnaja hari saboda suma yanayin irin wakarsu daya.

 

Yanzu dai ana jira aji me Hukumar yan sanda zata ce akan wannan case din saboda kowa ya matsu yaji yadda zata kaya saboda wannan ba karamar rigima bace saboda kowa a cikinsu yana cin ganiyar lokacin sa.

Musamman mawaki ado gwanja wanda akwanakin baya shine wanda yafi kowanne mawaki tashe a wajen yan mata dama samari.“

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *