KANNYWOOD
Bidiyon Yanda Shamsu Dan iya Da Maryam Yahaya ke shan Soyayya
Yadda Ake Shan Soyayya Maryam Yahaya Da Shamsu Dan Iya
Bidiyon Yadda Ake Shan Soyayya Tsakanin Shamsu Dan Iya Da Jaruma Maryam Yahaya, Wasa Wasa Anata Ganin Soyayya Tana Ta Bunqasa Tsakanin Jaruman Guda Biyu, Wasu Ma Daga Cikin Mabiya Har Sun Fara Tunanin Ko Shamsun Zaiyi WUFF Da Maryam Din Ne.
Ba Sabon Abu Bane Aga Wani Jarumu Suna Nuna Soyayya Ma Juna Ko Kuma Muce Agansu Suna Yawan Mungun Tare, Sai Dai Kuma Ana Ganin Wannan Karon Nasu Suma Na Daban Ne.
A Kwanakin Baya Ma Mun Sami Wani Labari Na Cewa Shamsu Dan Iya Zai Sami Auren Yar Gidan Ali Nuhu Wato Fatima Ali Nuhu, Sai Dai Daga Baya Mu Gano Labarin Kanzon Kurege Ne Kawai. Kalla Kuga Yadda Shamsun Ke Shan Soyayya Da Maryam.
One Comment