Da gaske mace na fin karfin namiji da aure ? Bayan mutuwar auren Nafisa Ishak ta haddasa muhawara
Jarumar tace auran talaka bashi da wani amfani musamman ga yarinya yar dadi wacce bata saba da wahala kada ta sake batasha wahala a gidan iyayen taba taje gidan miji kuma tasha wahala
Inda tace itafa zataci gaba da wayarwa da yan uwanta mata kai musamman masu kyau da kada su sake su auri wannan ba sa’ansuba wanda bazai iya basu duk wata kulawa ba musamman tajin dadin rayuwa
Related posts:
Nafi Sha’awar Ƙananan Yara Fiye Da Manyan Mata – Inji Tsohon Da Aka Kama Ya Yiwa Ƙaramar Yarinya Fya...
Gamata ku karanta, abundant baku sani ba game da Ali Kwara
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un Tsawa Ta Fadowa Wata Yarinya A Makarantar Islamiyya A JiharJigawa...
Yadda Anka Kama Wani Magidanci Yana Kwana Da ‘Yar Cikinsa Saboda Kyawunta