VIDEOS
Download Izzar So Episode 82 (Complete)
Izzar So Episode 82 (Complete) Mp4 download
Kalli Izzar So Episode 82 (Complete) na wannan satin don ganin abunda zai faru a ciki.
Muna kara ba ma masoya da masu kallo hakuri akan jinkirin da aka samu na shafe wata guda babu sabon Episode.
- Advertisement -
Shirin Izzar So dai shirine wanda ake sakin Episode daya duk sati.
Β Sannan kuma Lawan Ahmad shine wanda ya dauki nauyin wannan shiri.
- Advertisement -
Ana sakin Izzar So duk sati a tashar YouTube mai suna BAKORI TV kowace ranar Lahadi da Karfe Takwas na Dare 8PM.
Kalli faifan bidiyon Episode 82 na wannan satin don ganin abunda zai faru daga kasa.
- Advertisement -
2 Comments