Izzar So Episode 97

Posted by


Izzarso Episodes 97 org Shirin izzarso na daya daga cikin fitattun shirye shiryen masu mutukar burge masoya masu kallo kowanne lokaci Shirin yana dauke da abubuwa daban da sauran Fina finan da kuke kallo Shiri Mai abun mamaki.

Tabbas wan Nan Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararen campanin Nan Mai suna Bakori TV campanin daya Mara tamka acikin dukkan sauran campanoni hakika Shirin yana dauke da abubuwa masu nasiha ga mutane domin tuwa da matsayin Annabi kowanne lokaci.

Allah sarki kowanne lokaci muna Kara barar addu,at Allah ubangiji ya Kai haske kabarin Directan wan Nan Shirin na izzarso Nura Mustafah Waye Allah ubangiji kasa mutuwa ta zama hutu agareshi da sauran Musulman duniya Baki daya.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *