DA DUMI-DUMINSA: Ganduje Yabada Umarnin Roshe Wani Gini Mallakin Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara.
Kamar yadda Shugaban Hukumar Karota na Jihar Kano Baffa Babba Dan agundi ya bayyana.
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci a rushe wani Gida dake daf Gidan Marigayi Malam Nasiru kabara, Wanda Abduljabbar Nasiru kabara ya ce mallakinsa ne.
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa shi Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara ya mallaki
wannan Gida ba bisa ka’ida kamar yadda binciken datayi kafin bada umarnin rushewar ya tabbatar mata.
Rahoto Daga:-
Abdullahi Usman Ahmad
Related posts:
Mr. 442 da Abokinsa of Jamhuriyar, Niger, Cece kuce ya barke a Tiktok bayan kama
Jarumin Finafinan Hausa Ya Jibgi Wata Malamar Islamiya Sabida Ta Daki ‘Yar Sa
Kalli Bidiyo Yanda ‘Yan Bindiga Kedukan Fasinjojin Jirgin Kasa Dasuka Sace Hanyar Abuja
Kalli Zafafan Hotunan Mai Martaba Sarkin Daura Tare Da Sabuwar Amaryar Sa Wanda Yayi Wuff Da Ita