Mun samu rahoto kan masana’antar Kannywood daga daya daga cikin jaruman jarumai wato Bilkisu Abdullahi.
Mun samu wannan rahoto ne a wani faifan bidiyo inda ta fusata saboda wasu manyan furodusoshi da daraktoci sun nemi su kwana da ita kafin su saka ta a fim.
Ta ce sai ta ba da kanta, ga furodusa ko darakta zai saka ta a fim, ta gwammace ta fita daga masana’antar Kannywood, cewar Bilkisu Abdullahi.
A cikin faifan bidiyon, Bilkisu Abdullahi ta bayyana abubuwa da dama da mabiya Kannywood suka dade suna nema amma basu samu ba.
Ta fadi haka ne a wata hira da wata babbar jarida.
Ga cikakken bidiyon nan Bilkisu Abdullahi..
One comment