KANNYWOOD

Halan Yanzun ko kin manta da Ghana mas gonki kika zo birni, cewar tsohon saurayin Fati Washa sabuwar rigima.

Halan Yanzun ko kin manta da Ghana mas gonki kika zo birni, cewar tsohon saurayin Fati Washa sabuwar rigima.

Halan Yanzun ko kin manta da Ghana mas gonki kika zo birni, cewar tsohon saurayin Fati Washa sabuwar rigima.

Wani bidiyon da ya dinga yawo a kafafen sada zumuntar zamani anga wani matashi yana wakar habaici bayan wallafa hotonsa tare da kyakkyawar jarumar Kannywood mai tashe “Fati Washa”.

A bidiyon da “Labarun Hausa” ta dauko daga shafin Kannywood Empire na instagram, anga matashin tsaye yana rera wakar yayin da ya makala hotonsa da jarumar.

Da alamu hoton da suka dauka tare a lokacin bata waye ba don wani kallabi ta daura har goshin ta, yayin da yake tsaye kusa da ita sanye da bakin gilashi.

Sai kuma ya makala hotonta na yanzu sanye da suttura masu kyau da kuma aji.

A nan ne yake yin baitukan waka kamar haka: Har kin manta lokacin da Ghana-mas gonki kinka zo birni, wai yanzu kin kile babu abokin fadanki sai ni.

Karshen munafiki jin kunya jeki baruwana ni, zaki yi danasani Amma ni dai ban miki fata ba.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please