Innalillahi Kalli Bidiyon Wani Matashi Da aka Kama Yana Lalata Da Akuya

Posted by

Innalillahi Kalli Bidiyon Wani Matashi Da aka Kama Yana Lalata Da Akuya

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Na Cewa Ankama Wani Matashi Da Rana Tsaka Yana Lalata Da Akuya.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Dake Kasa, Tashar  Hali Dubu Hausa Movie Ta Rawaito cewa.

Tsananin Sha’awa Tasa Wani Matashi Yin Lalata da akuya da rana tsaka Acikin wani kango.

 

Sai dai Al’umma sun musanta hakan, inda suka Alakanta hakan da Sshiga qungiyar Asiri.

Duba da yadda qungiyoyin asirin yin kudi ke kara yin yawa a nigeria dama yadda matasa keta rubibin shiga.

Wannan dai bashi karo na farko da ake kama matasa na shiga qungiyoyin asirin ba.

Gadai bidiyon ku saurari karin bayani

4 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *