LABARAI

Innalillahi Kalli Yanda Wannan Matar Takashe Mijin Qawarta Bayan Ya Kamata Tana Madigo Da Matarshi

Innalillahi Kalli Yanda Wannan Matar Takashe Mijin Qawarta Bayan Ya Kamata Tana Madigo Da Matarshi

barka da Wannan lokacin barka dazuwa shafin KuryaLoaded Yau Wata majiyiyarmu Mai Qarfi Tasamu Labarin

yanda wata mata ta kashe mijin Qawarta Har Lahira Bayan yakamasu dumu dumu tana aykata Alfashar Madigo Tareda Matarshi Ta Sunnah shafin Yanar Gizon Amihad ya Ruwaito Cewar

Wata mata da ake zargi ƴar maɗigo ce ta kashe mijin abokiyar ta da wuka a kauyen Onitsha dake karamar hukumar Ontisha ta Kudu a jihar Anambra.

Wannan mummunar abu ya auku ranar Talatar makon jiya da misalin karfe 9:20 na dare.

READ ALSO:  EPISODE 10 OF SEASON 5 OF LABARINA

Magidancin da aka kashe mai suna Ikechukwu Onuma ma’aikacin kwalejin kiwon lafiya ne dake Onitsha sannan ya gamu da ajalinsa ne a lokacin da ya dawo gida ya iske matarsa da ƙawarta kwance kan gado suna aikata maɗigo.

Matar mamacin Nkemdili ta tsere a lokacin da ta ga mijinta ya yanke jiki ya faɗi kasa muce bayan ƙawarta ta daɓa masa wuka.

Mutane sun ce marigayi Onuma bai san cewa matarsa Nkemdili ta dade tana buga irin wannan harka da mata ba.

Kakakin rundunar Tochukwu Ikenga ya tabbatar da kisan sannan ya ce rundunar ta kama Ebele Onochie yanzu tana tsare a ofishinsu.

Ikenga ya ce kwamishinan ‘yan sanda ya bada umurnin Kai karan zuwa ga fannin dake gurfanar da masu aikata laifi irin hakq domin gudanar da bincike.

“Onuma ya rasu a lokacin da likita ke duba shi a asibiti.

Zuwa yanzu ‘yan sanda sun fara gudanar da bincike akai.

Dokar hana liwadi da madigo a Najeriya.

A shekarar 2014 ne gwamnatin Najeriya ta saka dokar haramta luɗu da madigo a kasar nan.

Bisa ga dokan hukuncin duk wanda aka kama yana
ko rana aikata haka za a ɗaure shi na tsawon shekara 14.

Tau allah ubangiji yamuna tsari tsakanin nagari da mugu masu Kartu mezakuce akan wannan lamarin da ya afku

READ ALSO:  Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta

muna daku  ra’ayoyinku a comment section dake qasan wannan rubutu  mungode

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please