LABARAI

Kalli Photunan Kayataccen Gidan Da Aka Kawata Shi Da Zinare Mallakar Marigayi Attajiri Alhaji Mai Deribe A Garin Maiduguri

Kayataccen Gidan Da Aka Kawata Shi Da Zinare Mallakar Marigayi Attajiri Alhaji Mai Deribe A Garin Maiduguri

Marigayi Alhaji Mai Deribe yana daya daga cikin hamshakan masu kudin Afrika da suka mori dukiyarsu kuma har duniya ta dinga sha’awarsu

Deribe ya gina wata gagagrumar fada a Maiduguri wacce magina suka kwashe shekaru 10 suna aikinita kafin su kammala.

Daga cikin manyan mutane a duniya da fadar ta bai wa masauki akwai tsohon shugaban kasar Amurka, Geroge Bush da Olusegun Obasanjo.

Sai kuma Marigayi Alhaji Mai Deribe babu shakka yana daya daga cikin hamshakan masu kudi a Najeriya a shekarun 1980.

Ya gina gida wanda aka yi shi da ruwan zinari, kamar yadda kuke gani a wannan photo yan uwa.

Hakika wannan gida ya dauki hankulan jama’ar duniya bama iyaka jihar Maiduguri ba harda kasashen duniya.

Wannan mutumin da kuke gani a kasan wannan phoutuna shine alhaji mai Deribe mamallakin wannan gida allah yaji kan sa, da rahama Ameen.

Kuci gaba da kasancewa da shafin ku Janzakitv, gidan labaran duniya kowace rana mungode.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please