Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; An Tsinci Gawar Mata Da Miji Acikin Gidansu

Posted by

 

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu an’tsinci Gawar mata da Miji acikin gida su a garin katsina kamar yadda a yanzu mutane da yawa sunyi Kuka da idon su Akan wannan Rasuwar.

Mutanan unguwar Rahamawa da ke garin katsina sun tashi da Wani mummunan labari mara Dadi domin a yanzu haka Suna al’himi da wannan Rasuwar domin Duk wanda ya tsaya ya karan ta wannan labarin zaiyi Kuka

An’tsinci Gawar mutala muhammadu da Matarsa shamsiya kamar yadda a yanzu haka an gana da kanin Murigayi kamar yadda ya bayyana cewa Murigayi murtala yaje masallacin juma’a Duk da cewa an aruwan samma amma kuma bai fasa zuwa ba.

A yadda kanin Murigayi ya bayyana mutane shine ya Kira murtala a waya bai dagaba sannan kuma bayan wasu Lokacin Saiya kara Kira nan ma ba a daga ba da yake Basu da nisa dashi sai ya tashi yaje gidan nasa sai ya buga kofa sai yaji ba a bude ba.

Ya bayyanawa Mahaifiyar su yadda abun ya kasance sai anan gurin Mahaifiyar tasu tace yaje gidan yaga koh lafiya yana zuwa sai ya haura ya bude kofar sai kuma yaga Dakin a rufe a Lokacin yana lekawa sai kuma yaga kafarsa.

A Lokacin Suna doba suga cewa shida matar tasa ne kuma babu rai Ajikin su a Lokacin suka dauke su suka kaisu asibiti amma kuma sai likita ya bayyana musu cewa allah yayi Musu rasuwa mina fatan allah ya jikansu da Rahama Ameen.

Source:Digitalskil.com

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *