KANNYWOOD
Tohfa Aisha Najamu Izzar So Tayi Magana Akan Sabuwar Wakar Ado Gwanja Chass..

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Chass Yanzu Yanzu aisha najamu izzar so tayi magana akai kamar yadda a yanzu haka tace ado gwanja Baya kyauta musu.
Aisha najamu izzar so ta Bayyana cewa a Kwanannan ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar sa me Suna WARR Kuma wannan wakar daya saki ta daukaka a duniya kuma Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron ta.
Ta Bayyana cewa a yanzu haka Basu kama rakashewa ba da wannan wakar ta Warr yanzu haka kuma gashi ya saki wata sabuwar wakar sa CHASS a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda Aisha najamu izzar so ta fada Akan wannan wakar da ado Gwanja zaiyi CHASS.
One Comment