Jacob Zango Ya goyi bayan Kan Sukar Yan Kannywood da Yayi Sheikh Idris Abdulazeez bauchi
Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi inda ya bayyana cewa duk Yan fim babu mai addini acikinsu duk jahilaine. Kamar dai yadda kowa Ya sani tin makon daya gabata aketa cece kuce akan Maganar da fitaccen Malamin Addinin Musulunci nan yayi.
Tarbiyyar al’umma sukeyi Jaruman Kannywood tare da Masana’antar baki daya domin tun kafin faruwar hakan dama malamai sun bayyana cewa Jaruman Kannywood.
Kucen da akeyi har hakan tasa mutane suka fahimce shi kuma aka yaba masa. Hakan yasa Jarumi Adam Zango ya fito ya bayyana gaskiya.
Bayanin da yayi nan kamar haka Gadai Cikakkiyar Bidiyon.
https://youtu.be/7CpCMuh8pHg