Video Yadda Masu Satan Mutane Ka Dukan Fasinjojin Jirgin Qasa

Posted by

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un! Bidiyon Yadda Barayin Dasu Sace Fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja. Inda Suke Azabtar Dasu Da Duka, Barayin Dai Sun Saki Sabon Bidiyon Ne Jiya Inda Suci Gaba Da Azabtar Da Sauran Mutanen Dake Hannunsu.

 

Tun Kwanakin Baya Ne Dai Aka Saki Wasu Daga Cikin Fasinjojin Inda Wasu Har Yanzun Suna Hannu Ba.a Sakesu Ba Sannan Kuma Basu Daina Azabtar Dasu Ba.

Kalli: Kalli Bidiyo Yanda ‘Yan Bindiga Kedukan Fasinjojin Jirgin Kasa Dasuka Sace Hanyar Abuja

Mun Kawo Muku Bidiyon Yadda Suke Azabtar Da Mutanen, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Kubutar Dasu Daga Azzaluman Nan Ami

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *