LABARAI

Hotuna: Zukekiyar diyar Kashim Shettima, Fatima Shettima zatayi Aure

Hotuna: Zukekiyar diyar Kashim Shettima, Fatima Shettima zatayi Aure

Alkawarin masoya biyu, Fatima Kashim Shettima tare da masoyinta, Sadiq Ibrahim Bunu, ya kusa cika,

hotunan kafin aure sun fito Tuni dai shirin auren masoyan ya kankama wanda za a yi a ranar 30 ga watan Yulin 2022 a garin Maiduguri na jihar Borno Kyawawan hotunan Fatima da angonta Sadiq sun bayyana yayin da katin gayyatar bikin ‘yan gatan ya fito das

DUBA NAN: Jaruma Mariya Dadin Kowa ta lashe Gasar sarauniyar kyau Ta Yan Matan kannywood

Maiduguri, Borno – Fatima Kashim Shettima, kyakyawar diyar ‘dan takarar mataimakin shugaban kasan Najeriya,

Kashim Shettima na jihar Borno, ta shirya tsaf domin amarcewa da zukeken angonta mai kyau. Fatima da kyakyawan angonta mai suna Sadiq Ibrahim Bunu,

zasu zama daya kuma alkawarin masoyan zai cika a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli 2022 a garin Maiduguri dake jihar Borno.Tuni kyawawan hotunan Fatima da zukeken angonta suka fara yawo yayin da shirye-shiryen kasaitaccen aurensu yayi nisa.

A halin yanzu, katin gayyata na wannan bikin ‘yan gatan ya fito kuma ya fara karade kafafen sada zumuntar zamani. Hotuna: Zukekiyar diyar Kashim Shettima, Fatima Shettima zata amarce, katin gayyata ya fito.

Hoto daga lindaikejisblog.com Asali: UGC Hotuna: Zukekiyar diyar Kashim Shettima, Fatima Shettima zata amarce, katin gayyata ya fito. Hoto daga lindaikejisblog.com Asali: UGC Hotuna: Zukekiyar diyar Kashim Shettima, Fatima Shettima zata amarce,

katin gayyata ya fito. Hoto daga lindaikejisblog.com Asali: UGC Hotunan tsohuwar matar gwamna tare da kyakyawan matashi sharaf da tayi wuff da shi A wani labari na daban, Hajiya Hauwa,

tsohuwar matar marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai, ta bayyana a kyawawan hotuna tare da matashin da tayi wuf da shi, Halliru Saad Malami. Mai daukar hoto Nexus ne ya zuba hotunan a shafinsa na Instagram a ranar Talata,

12 ga watan Yulin 2022. Hajiya Hauwa ta auri Malami, wanda shine CEO na ITBAN Global Resources Ltd a shekarar 2019, shekaru biyu bayan mutuwar Suntai.

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please