YANZU YANZUN: Da Duminsa Mansura Isah Ta Tona Wani Sirri Da Ba Kowa Ya Sani Ba

Posted by

Wata Sabuwa! Mansura Isah Ta Tona Wani Sirrin Sani Danja Da Ba Kowa Ya Sani Ba. Tsoffin Maโ€™auratan Dai Tun Bayan Rabuwarsu Har Yanzun Bamu Sake Jin Labarin Sun Koma Da Aurensu Ko Kuma Shi Ko Ita Sunje Sun Aure Wasu Ba.

Mansura Isah Da Sani Danja Sunsha Soyayya Sosai Da Har Takaisu Ga Aure, Suna Daya Daga Cikin Wadanda Aurensu Yayi Karko Sosai Domin Sun Kwashe Shekaru, Kuma Allah Ya Albarkace Su Da Yara.

READ THIS:ย YANZU YANZUN: Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce

 

Bayan Rabuwar Auren Nasu Ne Kuma Wasu Sirrika Ke Fitowa, A Inda Zakuji Ita Mansura Tana Yawan Yabon Mijin Nata, Shima Haka Zalika Sani Danja Yana Yawan Yabon Tsohuwar Matar Tashi.

Yanzun Haka Mansuran Ta Bayyana Wani Sirri Wanda Ba Kowa Yasashi Ba. Tsakaninta Da Tsohon Mijin Nata. Kalla Bidiyo Domin Sanin Sirrin.

https://youtu.be/opxyeIReLlA