KANNYWOOD

Kalli Yadda Adam A Zango da Abale sunyi gasar irga yawan masoya ko meyasa?

Adam A Zango da Abale sunyi gasar irga yawan masoya sakamakon kowa zaiyi rawa

Abale tsohon ma’aikaci wato lightiner sannan ya zama jarumi a kannywood wanda yanzu yafi kowanne matshi haskawa a kannywood kuma samari suna matukar kaunar kafcensa

Kuma yana shiri masu nisan zango wanda yawansu sun haura 7 fittaccen shirin daya fito da abale shine shirin aduniya da kuma sanda

Ai nihin sunansa kuwa shine Daddy hikima kuma yafi kwarewa aka acting yan shaye shaye inda za a nuna karfi

Shine yanzu yake ganin kamar yafi Adam zango yawan masoya inda suka saka gasar irga yawan masoya

READ ALSO:  Ali Nuhu Da Maishanku Sunyi Nadamar yin Wadannan Fina Finai A Rayuwarsu

DubaDa auren ki kike rawar wakar Tinubu Zazzafan martanin ga Rashida mai sa ‘a

Adam zango da kwanan aka baiyana cewa shine bahaushen dayafi duk wani bahaushe suna kuma shine na biyu a yawan yara a kannywood wanda tauraruwar sa ta dade tana haskawa

Amma duk da wannan shaharar tashi abale yake son yayi gasar irga masoya dashi shida befi shekara biyu ta fitowa ba amma kuma yake goga kafada da wanda yafi shekara 15 acikin sana’ar film

Munsamo Daga:Hausablogng.com

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please