KANNYWOOD

Kalli Wata Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna Agirgiza Bayan Chass


Kalli Wata Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna Agirgiza Bayan Chass

Mawakin mata Ado isa gwanja bayan tsawon lokaci da yayi wakokin sa na album din (kujerar tsakar gida) bai kara yin wakokin da suka amsu sannan suka shahara ba sai a wannan shekarar 2022.

Yazo da wasu sabbin salo a cikin wakar shi wanda suka karbu sosai a wajen mata dama dan su yake wakokinsa ganin haka mawaki ado gwanja ya cigaba da yin kalar wakokin.

Wanda yanzu haka ya saki guda biyu masu suna kamar haka: Warr da Chass. Dukka wadannan wakoki biyu sun samu karbuwa wajen mutane sosai kamar yadda album din kujerar tsakar gida ya samu karbuwa.

A wani rahoto da muke samu wannan mawaki ya shirya tsaf domin sakin wata sabuwa mai suna (A Girgiza) mun kawo maku bidiyon da muka samu a youtube na wannan waka dazai saki.

READ ALSO:  Kukalli Yadda Rayuwar Jaruma Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film

Ku kalli wannan bidiyo domin samu karin bayani…

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please