Barkanku Da Wannan Lokacin ayau maganarmu mai qarfi ta ganomana wani rahoton da Shafin Amihad suka ruwaito Maisana’a Yaja Kunnen Matan Kannywood
Anga Maisana’a yana kwaikwayon muryar Ali Nuhu a wajen daukar wani sabon shiri inda yaja kunnnen matan Kannywood kamar yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.
Shahararren ɗan wasan barkwancin nan na masana’antar Kannywood Musa Abdullahi wanda aka fi sani da Musa mai sana’a ya bayyana dalilin da ya sa shi yawan yin nasiha ga ‘yan matan Fim.
A zantawarshi da sashin hausa na gidan biki ya bayyana cewar dukkanin kalamansa yana yin su ne bisa kishi da kuma inganta sana’ar su ta wasan kwaikwayo.
Related posts:
To Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu, Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Ha...
Ado gwanja da Naziru Sarkin waka Da Sauran Gamayyar mawakan hausa sunyiwa Atiku Abubakar waka
Jarumi Shamsu dan Iya yana shirin wuff da jaruma Maryam yahaya nan ba da jimawa ba insha Allah,
wani Babban al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hau...