Maganar kuwa da Sarkin wakar yayi yace ne “idan kana neman yaran da iyayensu suka kasa kula dasu to ka dubi yan kannywood ” wanda maganar ba karamin ciwo tayiwa su jaruman masana’antar ba
Hakan yasa wasu suka kasa hakuri saida suka amayar da abinda yake ransu
Sai gashi shima Ali Nuhu anjiyo shi yana martani Duk da shi ya kasance Babba a masana’antar
Wasu mutane sukance ya kyauta wasu kuma akasin haka mu dai jine namu
Maryam Yahaya dai jaruma ce ta masana’antar kannywood kuma idan baku mantaba abaya bayan nan ma dai an samu wani matashi da yasha fiyi fiya akan jarumar
https://youtu.be/iw3nScij15o
Cikin hakan kuwa aka samu wani malami domin yiwa Wannan matashin martani akan wannan abun kunyar da yayi a fadar malamin daman L Shanawa ya saba isgilanci domin Wannan isgilancine ga Ubangiji
Malamin yace ya dade yana bibiyar matashin kuma daman ya sabada irin wannan shashancin Domin birge wasu daga cikin jaruman kannywood
Wasu daga cikin mutanen gari kuwa na gani wannan matashin a matsayin me neman gindin zama ne a wajen jarumar
Yayin da wasuma ke cewa ko mene fa idar yin haka todai wannan matashi yafi kowa sanin manufarshi akan yin hakan
- REALATED POST: Bidiyon Yanda Shamsu Dan iya Da Maryam Yahaya ke shan Soyayya
- REALATED POST: Rikicin Kannywod Sarki Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da sarkin waka
2 comments