KANNYWOOD
Badan Harkar Film Aurena Ya Mutu Ba inji Junaidiyya Ta gidan Badamasi Arewa24
Badan Harkar Film Aurena Ya Mutu Ba inji Junaidiyya Ta gidan Badamasi Arewa24
Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din
- Advertisement -
Hausa.Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Cikakken Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji.
- Advertisement -
Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daba
Mun Kawo Muju Hirar Da Akayi Da Ita. Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.n. a sama
- Advertisement -
One Comment