Kalli Yanda wata Yarinya ‘Yar Shekara 11 Ta Haihu

Posted by


Kalli Yanda wata Yarinya ‘Yar Shekara 11 Ta Haihu

Innalillahi Allah mai iko Kalli yadda Wata Karamar Yarinya Yar Shekara 11 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka wannan labarin yayi matukar girgiza mutane.

Wannan Labarin ya Kamata ka tsaya ka karantashi har karshe domin indai kana duniya babu abinda baza ka Gani ba a yanzu haka wata karamar yarinya wacce bata Isa aure ba ta Haihu.

Domin mutanan da suka suna cewa auren wuri akai mata shine Dalilin da yasa ta Haihu da wuri kuma mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa auren wuri bashi da kyau a yiwa karamar yarinya a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji halin da wannan yarinyar ta Shiga kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda wannan karamar yarinya ta Haihu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *