Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta KuryaLoaded
Har yanzu ana cigaba da taya fitacciyar jarumar kannywood rahama sadau murna bisa namijinkokari da tayi
Wannan ba karamin abin alfahari bane ga rayuwar jarumar kannywood rahama sadau
Film Din India Da Akasa Rahama Sadau Ya Fito Kasuwa, Wannan Fim Din Da Aketa Magana Akai Na India Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito A Ciki. Film Din An Fara Haskashi A Sinima, Inda Ta Bayyana Zuwa Yanzun Za’a Iya Kallonsa A Kowane Manyan Sinima.
Fim Din Dai Mai Suna “Khuda Haafiz” Rahama Ta Fito Ne A Matsayin Fita Ta Musanman Wato “Special Appearance”
2 comments