KANNYWOOD

Kokunsan Waye Yafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru Sarkin Waka

Barkada Wannan Lokacin Muna Murnar Shigowarku Awannan shafin namu Mai albarka Kamar yanda shafin namu na Kuryaloaded yasaba owo maku labaran Duniya Dana Kannywood Yauma

Shafin Na Mu mai albarka yasomaki da wani Bincike Damukayi Akan wanene yafi Kudi Tsakanin Jarumi Kuma Sarki A masana’antar Kannywood Waton Ali Nuhu Dakuma Mawaki Producer Amasana’antar Ta Kannywood

Kamar yanda Shafin Amihad.com Ya Wallafa Acikin Wani Rubutu Nasu Dasunkayi A makonninsa suka Gabata Shafin Sunyi Rubutun ne kamar haka

A yammacin wannan rana labarin da muke samu shine wasu daga cikin masu kallon shirin Fina finan hausa na masana’antar kannywood sunyi hasashe akan dukiyar Naziru sarkin waka Tare Da Ali Nuhu sarkin kannywood.

Majiyar Amihad.com ta tabbatar mana da cewa wasu daga cikin masoyanan nasu sunyi hasashe akan dukiyar Ali nuhu da kwatankwacin ta yakai kimamin N362m kudin Najeriya.

Yayinda shi kuma Naziru M. Ahmad yake da kimanin N100m, wanda haka ya sa Ali Nuhu ya zama Attajiri bisa Naziru sarkin waka da sauran Jaruman Kannywood.

Duk da yake saura Jarumai maza da mata suna ci gaba da tasowa wajen neman ingantaccen rayuwa da madogara na tattalin arziki a rayuwar su ta harkar fiim.

Masu karatu menene kuke gani dangane da wannan hasashen da wasu mutanan sukayi akan wannan lamarin kuyi mana comments, domin jin ra’ayoyin ku mungode.

Source:Amihad.com

READ ALSO:  Kukalli Yadda Sarki ali Nuhu da iyalanshi suka baiwa duniya mamaki bayan sakin zazzafan wankan sallah dinsu

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please