KANNYWOODLABARAI

Suke Koyawa Mutane Cewar Wani Malami Sheikh Zakzaki da Abduljabbar Abu daya

Suke Koyawa Mutane Cewar Wani Malami Sheikh Zakzaki da Abduljabbar Abu daya

Yan shi’a sunfi Ahlul sunnah gaskiya a kaso mafi rinjaye Kamar yadda tashar Sabuwar Mujalla ta Jadadda. Sheikh Abduljabbar dai bai taba cewa shi dan isah bane amma a hirar da Akayi dashi.

Sai dai har yanxu ba’a zartar ba, wanda kuma almajiransa sunce Hukuncin baiyi masu ba dole zasu daukaka kara, kamar dai yadda aka sani A halin da ake yanzu Sheikh Abduljabbar a rigama a yanke mashi Hukuncin kisa t

Zumunta inda mutane keta tofa albarkacin bakinsu Wannan Hukuncin da kotu ta Yankewa Abduljabbar ya jawo matukar cece kuce.

Sheikh Zakzaki duk abu daya suke koyawa Mabiyansu Kamar yadda tashar Sabuwar Mujalla ta ruwaito. Bayan faruwar hakan wani Malami ya bayyana cewa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da Sheikh Zakzaki.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please