Barkada sallah daga gidan sarki Ali Nuhu da Angon ummi rahab Lilin Baba

Posted by

Barkada sallah daga gidan sarki Ali Nuhu da Angon ummi rahab Lilin Baba

Barkada sallah daga gidan sarki Ali Nuhu da Angon ummi rahab Lilin Baba

Assalamu a laikun barkanku da yau muna farinciki kasancewarku awannan shafin mamu mai albarka ayau na KuryaLoaded

Ayau munzomakuda videon yadda bikin sallah yakasance a gidan wasu manyan Jaruman kannywod wato sarki Ali Nuhu da kuma Lilin Baba miji ga Ummi Rahab

Gabidiyon akasa saiku kallah sannan kuyishare dinshi mun gode

Tau masu kallo me zakuce danagane da wannan bidiyon kan bikin barka da sallah din wadannan jaruman

Muna dakun Ra’ayoyin ku a comment section dayake a kasa mungode da bibiyarmu dakunkayi Allah yabamu sa’a amin

2 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *