Kalli yadda MaryAm yahaya ta hada gagarumin bikin Birthday a kasar DUBAI
Assalamu Alaikum Barkanku Da Safiya Dafatan Kuna Cikin Koshin lafiya Sannan
Ina miqa godiata agareku Akan ziyartar shafinmu da kunkayi na KuryaLoaded yau Acikin wannan rubutun
Zamu nunamaku Bidiyon Wani gagarumin shagalin Bikin Birthday din Shahararriyar
Jarumar kannywood Wace tauraruwarta tayi qaurin Suna a duniya wato maryam Yahaya wannan bikin tashiryashine
Baa qasarnan tamu ta Nigerian ba anyi bikin ne a Qasar United Arab Emirates UAE wacce akafi sanin da Dubai
Gabidiyon akasa saiku kallah
To masu kallo mezakuce dangane da wannan Bidiyon kufadi Ra’ayoyin ku akan wannan Bidiyon a sashenyin comments section dayake qasa mungode