Shafin KuryaLoded Yasamu cewar Malam Ibrahim sharukan mutane suna tohfa albarkacin Bakinsu Akan yadda ya gina wannan katafaren gidan domin kuwa yanda aka kawata ginin godan dakuma yadda ya kashe masa Maqudan Kudade awajen ginin gidan
Dayawa daga cikin Wasu Mutanen suke mamakin cewa a aina ya samu wannan makudan kudadan daya gina wannan gidan ganin yadda shi ba wani babban jarumi bane balle ace yana yiwa kamfanoni talla dahar zasu biya shi ya gina wannan gida
Da yawa mutane basusan cewa ana samu a Mc ba domin yanzu duk wani babban wajen biki indai babu Mc kwararre to wajen baya dadi shi yasa yanzu suma suke cin kasuwarsu
Ana ganin cewa a duk wani mc babu wani wanda yakai Ibrahim sharukan iya zuzuta bika da kuma wajen ziga amarya da ango shi yasa yayi musu zarra wajen samun kuɗi da kuma suna
Manyan jarumai mata da maza sun taya shi murnar gina wannan gida tare da yi masa addu’a Allah yasa masa albarka yasa lafiya aka yiwa Ameen