KANNYWOOD

Kukalli Wani Katafaren Gida Da MC Ibrahim Sharukhan Ya Gina a Garin..

Shafin KuryaLoded Yasamu  cewar Malam Ibrahim sharukan mutane suna tohfa albarkacin Bakinsu Akan  yadda ya gina wannan katafaren gidan domin kuwa  yanda aka kawata ginin godan dakuma yadda ya kashe masa Maqudan Kudade awajen ginin gidan

Dayawa daga cikin Wasu Mutanen  suke mamakin cewa a aina ya samu wannan makudan kudadan daya gina wannan gidan ganin yadda shi ba wani babban jarumi bane balle ace yana yiwa kamfanoni talla dahar zasu biya shi ya gina wannan gida

Da yawa mutane basusan cewa ana samu a Mc ba domin yanzu duk wani babban wajen biki indai babu Mc kwararre to wajen baya dadi shi yasa yanzu suma suke cin kasuwarsu

Ana ganin cewa a duk wani mc babu wani wanda yakai Ibrahim sharukan iya zuzuta bika da kuma wajen ziga amarya da ango shi yasa yayi musu zarra wajen samun kuɗi da kuma suna

Manyan jarumai mata da maza sun taya shi murnar gina wannan gida tare da yi masa addu’a Allah yasa masa albarka yasa lafiya aka yiwa Ameen

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please