KANNYWOOD

Yanzu Yanzu Hamisu Breaker Ya Kai Kudin Fatima Ali Nuhu Gaskiya Ko Qarya?….

Yanzu Yanzu Hamisu Breaker Ya Kai Kudin Fatima Ali Nuhu….

Anyita ta karyar cewa Hamisu breaker yakai kudin fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Mutane da yawa a yanzu haka sunci karo da labarin cewa Hamisu Breaker ya kai kudin yar gidan Ali nuhu fatima kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna cewa karna ne.

- Advertisement -

Wasu kuma mutanan a yanzu haka Suna cewa wannan labarin da gaske ne domin batun yanzu ake Watsa wannan labarin ba a yanzu haka dai ga gaskiyar magana Akai ka Kalli wannan Video.

KARANTA WASU: Hakikanin gasikiyar Auren Hamisu breaker da Fatima Ali Nuhu…

kamar yadda ka kalli wannan Video kaji karin Bayani akai domin a yanzu haka wannan maganar ba gaskiya bace.

- Advertisement -

Kawai wasu mutane ne suke watsawa kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Samu wannan labarin kada ya yarda domin ba gaskiya bane.

READ ALSO:  Asibiti Anyiwa Matar Ali Artwork CS amma Yace Bazai biya Kudin ba Anata bashi Hakuri Yaki, Tirkashi Sabuwar rigima

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please