Kukalli wani tsoho mai shekaru 70 da ya angwance da Yarinya budurwa sharaf ‘Yar Shekara 15 da haihuwa a duniya
Shekaru: Wannan labari shine batu mafi rinjaye akafafu da shafukan zumunta na internet (Social Media Trending ),
Wannan labarin daga jihar nija wanda dattijo mai suna Mai Nafsi-Nafsi wanda kuma ake kira da “Yakubu Chanji”
a majiyar mu ance sunan nasa yasamo usuline sabida aure sake da yake, hakan wata majiyar tace ya auri mata daban daban har sama da sau 20 izuwa yanzun, Mai Nafsi- Nafsi mutumin
Kwangila ne a Minna, Makwafcin Yakubu Chanji yace yakai kimanin shekaru 70 wanda kuma amaryan tasa ita kuma kimanin shekaru 15 take dashi a duniya, an daura auren ne a karamar hukumar Lapai dake jihar Nija a arewacin nigeria.
Related posts:
Ministan Sadarwa Pantami ya gwangwaje jarumi Nuhu Abdullahi da babban mukami a hukumar NIMC
Kalli Zafafan Hotunan Mai Martaba Sarkin Daura Tare Da Sabuwar Amaryar Sa Wanda Yayi Wuff Da Ita
A Yayin Da Mota Ta Murkushe'Yan Kallo A Wurin Bikin Gasar Ababen Hawa, Kimanin Mutane 30 Ne Suka Mut...
"Yan Sanda cafke ta," said Jaruma Amal while joking with Kotu.