Ajiya ne Amarya Ummi Rahab tare da mijinta Lilin Baba suka saki wasu jerin hotunan Rungume da juna acikin gidansu cike da farin vki wanda wayannan hotuna sun janyo musu maganganu.
In baku manta ba, ayau kimanin kusan wata biyu Kenan dayi Auren fitacciyar Jarumar masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab da kuma masoyinta mawaki Lilin Baba.
Wayannan hotunan da kuka gani na Lilin Baba da Amaryasa ummi Rahab, sune Suka janyo musu maganganu a social media.
Wasu na yabawa soyayyar su Yayin da wasu kuma keyin Allah wadai da wannan wannan soyayya da suke fitowa fiki su nunawa Duniya, Wanda hakan Bai daceba kwata kwata.
Related posts:
Shin Ko Kunsan Wace irin Alaqa Ce akwai tsakanin Sani Danja Dakuma Maryam Jankinne?
YANZU YANZUN: Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce
The following are the words: Allahu Akbar Wasu Jaruman Kannywood da Suka rasu Kenan Wanda bama Kowa ...
Tirkashi Nafisa Abdullahi Bazataji Dadin Abunda Daso Tayiba Bayan An Maye Gurbinta da Fati Washa