Shin Ko Kunsan Wace irin Alaqa Ce akwai tsakanin Sani Danja Dakuma Maryam Jankinne?

Posted by

Shin Ko Kunsan Wace irin Alaqa Ce akwai tsakanin Sani Danja Da Maryam Jankunne

Barkanku da wannan lolacin ayau munzomuku da wata hira da tsohuwar jaruma maryam jan kunne

munsamu wani faifan photo mai motsi wato bidiyo ina tsohuwar jarumar awata fira datayi da gidan talabijin BBC hausa Dahadin Guiwar Arewa24

Inda idan kun kallah a cikin bidiyon zakuji cikakkiyar fiyar inda ta shaidawa dan jaridar cewa ita

aynzun ba wani alaqa tsakaninta da jarumin sani danja amman tace alokacin da take film a kamfaninsu

yayi sonta acikin bidiyon da muka samu a shafin arewa24 Na Instagram zakuji cikakkiyar firae ga bidiyon nan akasa sai ku kallah mun gode

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *