Jaruma Nafeesat Abdullahi Tasayi Motar Milyan 40 A Satinnan
Kalli Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Arba’in (40 Millions Naira) Inda Motar Ta Dauki Hankula, Wani Bidiyo Da Nafisan Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta. Anganta Tana Hawa Wata Sabuwar Mota Kirar Chevrolet.
Bayan Da Masana Harkar Motar Sugani, Sunyi Ittifakia Kan Cewa Motar Zata Iya Kai Wannan Kudin Da Ake Tunani, Sai Dai Motar Bawai Yanzun Nafisan Ta Siyeta Ba. Tayi Watanni A Wajenta,
Jarumar Takan Fita Kasashen Duniya Yin Harkokinta, Inda Bayan Idan Ta Dawo Kasar Nan Ne Take Samun Damar Hawa Sabuwar Motar Nata. Ga Bidiyon Motar Mun Kawo Muku.
One comment