KANNYWOOD

Shin Da Gaske Ne Ana Lalata Da ‘Yan Mata Kafin A Saka Su a harkan Film a Kannywood?

Shin Da Gaske Ne Ana Lalata Da ‘Yan Mata Kafin A Saka Su a harkan Film a Kannywood?


Babbar barazanar dake damun duk wata macce dake take da sha’awar shiga harkar film itace ance dole sai anyi lalata da ita shin da gaske ne.

A yau mun kawo muku wata matsala da ke damun duk wata mace mai son shiga harkar fim ko wacce ta riga ta shiga.

Matsalar ita ce ana zargin kowace mace da cewa sai an kwana da ita kafin jaruman kannywood su sanya ta a harkar fim. Shin wannan gaskiya ne?

Yawancin mutane sun yarda kuma wasu ba su yarda ba.
Abin da ya sa mafi yawan mutane ke yarda shi ne saboda rashin tarbiyyar matan ,sanya tufafin da ba sa rufe tsiraici da dai sauransu, wannan su ne dalilin da ya sa mutane ke wannan zargi.

Mun dade muna son yin magana kan wannan matsala da mata ke fuskanta a harkar fim amma ba mu da isassun hujjoji da za mu ce.

A shekarar 2022 mun samu kwakkwarar hujja daga babbar tashar YouTube wacce aikin daya ne, shi ne yin bidiyo akan masana’antar kannywood.

Mun kawo maku bidiyon nan kasa.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please