Tabbas fitar bidiyon tsiraicina ne yasa aka koreni daga shirin Kwana Casa’in Kuma ni ba ‘Yar KannyWood bace —inji Safara’u kwana Casa’in

Posted by

Tabbas fitar bidiyon tsiraicina ne yasa aka koreni daga shirin Kwana Casa’in Kuma ni ba ‘Yar KannyWood bace —inji Safara’u kwana Casa’in

Tabbas da gaske ne fitar bidiyon tsiraicina ne yasa aka koreni daga shirin Kwana Casa’in (NA AREWA24), Kuma ni ba ‘Yar KannyWood bace, hassalima KannyWood batamin Komai ba – Inji Safara’u kwana Casa’in

 

 

 

Tsohuwar jarumar Kannywood wanda kafi sani da SAFARA’U KWANA CASA’IN kuma Mawakiyar zamani Safiya Yusuf Wacce yanzu akafi Sani Da SAFA-SAFA, Ta Bayyanawa Duniya Cewa Tabbas Lokacin Da aka Sami Matasalar bayyanar Bidiyon Tsiraicinta a Duniya Shine dai Asalin dalilin da Yasa tabar manana’anyar kannywood Kuma aka Koreta Daga shirin Kwana Casa’in da ake a tashar TV ta Arewa24. Inda Ta bayyananawa mabiya shafin nata na tik-tok Cewa itafa asali Kwata Kwata ba ‘Yar masana’antar KannyWood bace. Don Haka Yan KannyWood (wanda take kira da yan wahala) Su Kyaleta Haka su bar cewa KannyWood Ne Yasa tayi suna a Duniya har take aka santa.

Ta fadi hakan ne a wani bidiyo data watsa a shafin zumuntarta na Tik-Tok. Inda mabiya shafin nata suka dinga jefo mata tambayoyi, wasu kuma suka dinga jefo mata tambayoyin da Suka bata mata rai wanda har abin yasa ta fara zage-zage a live bidiyon da takeyi.

Idan ba a manta ba, tsohuwar jarumar ta kwana Casa’in wacce ta koma waqar zamani ta hip-hop tayi wani bidiyo na waqa Tana habaici ga yan masana’antar Kannywood

DANNA NAN DOMIN GANIN BIDIYON

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *