LABARAI

Tirƙashi Matar aure taci bakin duka a hannun budurwar mijinta bayan ta gaura mata mari.

Tirƙashi Matar aure taci bakin duka a hannun budurwar mijinta bayan ta gaura mata mari.

Ganau ya bayyana yadda budurwar mijin wata mata ta yi mata bakin duka inda ta bar ta warwas a kasa a titin Ibadan, LIB ta ruwaito.

Wata matar aure ta tunkuri budurwar mijinta a Ibadan, sai dai abin bai kaya dakyau ba.

Dubawannan:  Innalillahi Kalli Abunda Fati Washa Ta’aikata a Kasar Waje da Sunan More Rayuwa

An samu bayanai akan yadda matar auren ke tuka wata mota inda ta hango wata budurwa

cikin motar mijinta daidai kwanar Iyaganku-Aleshinloye, hakan yasa ta zargi budurwar mijinta ce.

Nan ta dakata ta fito daga cikin motarta inda ta gaura wa budurwar mari a fuska. Ganin hakan ne yasa budurwar ta fito daga motar ta nana

matar auren da kasa tare da ci gaba da lakadarta kamar yadda ganau din ya shaida.

Nan da nan mutane su ka taru bayan ganin matar auren kwance a kasa warwas. A cewarsa,

yayin da yake bayar da labari ya ga yadda ‘yan sanda su ka tunkari inda matar ta baje a kasa yayin da budurwar ta gama bazgarta.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please